Ruwayar gaba ɗaya: Sahih al-Bukhari · Lamba 1
Narrated 'Umar bin Al-Khattab: I heard Allah's Messenger (ﷺ) saying, "The reward of deeds depends upon the intentions and every person will get the reward according to what he has intended. So whoever emigrated for worldly benefits or for a woman to marry, his emigration was for what he emigrated for
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Sahih al-Bukhari · Lamba 1. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Turancin bugu, ana nuna shi koyaushe:
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih Muslim · Lamba 93
It is narrated on the authority of Yahya b. Ya'mur that the first man who discussed qadr (Divine Decree) in Basra was Ma'bad al-Juhani. I along with Humaid b. 'Abdur-Rahman Himyari set out for pilgrimage or for 'Umrah and said:Should it so happen that we come into contact with one of the Companions of the Messenger of Allah (peace be upon him) we shall ask him about what is talked about taqdir (Divine Decree). Accidentally we came across Abdullah ibn Umar ibn al-Khattab, while he was entering the mosque. My companion and I surrounded him. One of us (stood) on his right and the other stood on his left. I expected that my companion would authorize me to speak. I therefore said: Abu Abdur Rahman! There have appeared some people in our land who recite the Qur'an and pursue knowledge. And then after talking about their affairs, added: They (such people) claim that there is no such thing as Divine Decree and events are not predestined. He (Abdullah ibn Umar) said: When you happen to meet such people tell them that I have nothing to do with them and they have nothing to do with me. And verily they are in no way responsible for my (belief). Abdullah ibn Umar swore by Him (the Lord) (and said): If any one of them (who does not believe in the Divine Decree) had with him gold equal to the bulk of (the mountain) Uhud and spent it (in the way of Allah), Allah would not accept it unless he affirmed his faith in Divine Decree. He further said: My father, Umar ibn al-Khattab, told me: One day we were sitting in the company of Allah's Apostle (peace be upon him) when there appeared before us a man dressed in pure white clothes, his hair extraordinarily black. There were no signs of travel on him. None amongst us recognized him. At last he sat with the Apostle (peace be upon him) He knelt before him placed his palms on his thighs and said: Muhammad, inform me about al-Islam. The Messenger of Allah (peace be upon him) said: Al-Islam implies that you testify that there is no god but Allah and that Muhammad is the messenger of Allah, and you establish prayer, pay Zakat, observe the fast of Ramadan, and perform pilgrimage to the (House) if you are solvent enough (to bear the expense of) the journey. He (the inquirer) said: You have told the truth. He (Umar ibn al-Khattab) said: It amazed us that he would put the question and then he would himself verify the truth. He (the inquirer) said: Inform me about Iman (faith). He (the Holy Prophet) replied: That you affirm your faith in Allah, in His angels, in His Books, in His Apostles, in the Day of Judgment, and you affirm your faith in the Divine Decree about good and evil. He (the inquirer) said: You have told the truth. He (the inquirer) again said: Inform me about al-Ihsan (performance of good deeds). He (the Holy Prophet) said: That you worship Allah as if you are seeing Him, for though you don't see Him, He, verily, sees you. He (the enquirer) again said: Inform me about the hour (of the Doom). He (the Holy Prophet) remarked: One who is asked knows no more than the one who is inquiring (about it). He (the inquirer) said: Tell me some of its indications. He (the Holy Prophet) said: That the slave-girl will give birth to her mistress and master, that you will find barefooted, destitute goat-herds vying with one another in the construction of magnificent buildings. He (the narrator, Umar ibn al-Khattab) said: Then he (the inquirer) went on his way but I stayed with him (the Holy Prophet) for a long while. He then, said to me: Umar, do you know who this inquirer was? I replied: Allah and His Apostle knows best. He (the Holy Prophet) remarked: He was Gabriel (the angel). He came to you in order to instruct you in matters of religion
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Sahih Muslim · Lamba 93. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih al-Bukhari · Lamba 8
Narrated Ibn 'Umar: Allah's Messenger (ﷺ) said: Islam is based on (the following) five (principles): 1. To testify that none has the right to be worshipped but Allah and Muhammad is Allah's Messenger (ﷺ). 2. To offer the (compulsory congregational) prayers dutifully and perfectly. 3. To pay Zakat (i.e. obligatory charity) . 4. To perform Hajj. (i.e. Pilgrimage to Mecca) 5. To observe fast during the month of Ramadan
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Sahih al-Bukhari · Lamba 8. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih al-Bukhari · Lamba 3208
Narrated `Abdullah bin Mas'ud:Allah's Messenger (ﷺ), the true and truly inspired said, "(The matter of the Creation of) a human being is put together in the womb of the mother in forty days, and then he becomes a clot of thick blood for a similar period, and then a piece of flesh for a similar period. Then Allah sends an angel who is ordered to write four things. He is ordered to write down his (i.e. the new creature's) deeds, his livelihood, his (date of) death, and whether he will be blessed or wretched (in religion). Then the soul is breathed into him. So, a man amongst you may do (good deeds till there is only a cubit between him and Paradise and then what has been written for him decides his behavior and he starts doing (evil) deeds characteristic of the people of the (Hell) Fire. And similarly a man amongst you may do (evil) deeds till there is only a cubit between him and the (Hell) Fire, and then what has been written for him decides his behavior, and he starts doing deeds characteristic of the people of Paradise
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Sahih al-Bukhari · Lamba 3208. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih Muslim · Lamba 4492
A'isha reported Allah's Messenger (ﷺ) as saying:He who innovates things in our affairs for which there is no valid (reason) (commits sin) and these are to be rejected
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Sahih Muslim · Lamba 4492. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Turancin bugu, ana nuna shi koyaushe:
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih Muslim · Lamba 4094
Nu'man b. Bashir (Allah be pleased with him) reported:I heard Allah's Messenger (may peace be upon himn) as having said this (and Nu'man) pointed towards his ears with his fingers): What is lawful is evident and what is unlawful is evident, and in between them are the things doubtful which many people do not know. So he who guards against doubtful things keeps his religion and honour blameless, and he who indulges in doubtful things indulges in fact in unlawful things, just as a shepherd who pastures his animals round a preserve will soon pasture them in it. Beware, every king has a preserve, and the things God his declaced unlawful are His preserves. Beware, in the body there is a piece of flesh; if it is sound, the whole body is sound and if it is corrupt the whole body is corrupt, and hearken it is the heart
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Sahih Muslim · Lamba 4094. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih Muslim · Lamba 196
Daga Tamim al-Dari - Allah Ya yarda da shi - cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Addini nasiha ne" Muka ce; ga wa? Ya ce; "Ga Allah da littafinsa, da Manzonsa, da shugabannin musulmai da dukkaninsu".
Fassara: HadeethEnc.com. Inda Insakulofidiyar Hadisan Annabi da aka Fassara (HadeethEnc.com) take da ainihin rubutun wata ruwaya, ana nuna fassararta a ƙarƙashin wannan ruwayar tare da sunan tushen. An haɗa su biyun ne ta hanyar shiri, daga Larabcin kaɗai: dukan rubutun hadisin da ke cikin insakulofidiyar, tare da sunan Sahabin da ya ambata, shi ne ƙarshen ruwayar harafi da harafi. Babu wanda ya bincika wannan haɗin, kuma masu bitar Sabīl ba su duba fassarar ba. Larabcin shi ne rubutun.
An nuna shi cikakke, daga Sahih Muslim · Lamba 196. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih al-Bukhari · Lamba 25
Daga Dan Umar - Allah Ya yarda da su - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "An umurce ni da in yaki mutane har sai sun shaida cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah kuma (Annabi) Muhammadu Manzon Allah ne, su tsaida sallah, su bayar da zakka, idan suka aikata hakan sun tsare jinanensu da dukiyoyinsu daga gareni sai dai da hakkin Musulunci, kuma hisabinsu yana ga Allah".
Fassara: HadeethEnc.com. Inda Insakulofidiyar Hadisan Annabi da aka Fassara (HadeethEnc.com) take da ainihin rubutun wata ruwaya, ana nuna fassararta a ƙarƙashin wannan ruwayar tare da sunan tushen. An haɗa su biyun ne ta hanyar shiri, daga Larabcin kaɗai: dukan rubutun hadisin da ke cikin insakulofidiyar, tare da sunan Sahabin da ya ambata, shi ne ƙarshen ruwayar harafi da harafi. Babu wanda ya bincika wannan haɗin, kuma masu bitar Sabīl ba su duba fassarar ba. Larabcin shi ne rubutun.
An nuna shi cikakke, daga Sahih al-Bukhari · Lamba 25. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Turancin bugu, ana nuna shi koyaushe:
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih Muslim · Lamba 6113
Abu Huraira reported that he heard Allah's Messenger (ﷺ) as saying:Avoid that which I forbid you to do and do that which I command you to do to the best of your capacity. Verily the people before you went to their doom because they had put too many questions to their Prophets and then disagreed with their teachings
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Sahih Muslim · Lamba 6113. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Turancin bugu, ana nuna shi koyaushe:
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih Muslim · Lamba 2346
Abu Huraira reported Allah's Messenger (ﷺ) as saying:O people, Allah is Good and He therefore, accepts only that which is good. And Allah commanded the believers as He commanded the Messengers by saying: "O Messengers, eat of the good things, and do good deeds; verily I am aware of what you do" (xxiii. 51). And He said: "O those who believe, eat of the good things that We gave you" (ii. 172). He then made a mention of a person who travels widely, his hair disheveled and covered with dust. He lifts his hand towards the sky (and thus makes the supplication): "O Lord, O Lord," whereas his diet is unlawful, his drink is unlawful, and his clothes are unlawful and his nourishment is unlawful. How can then his supplication be accepted?
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Sahih Muslim · Lamba 2346. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Ruwayar gaba ɗaya: Jami’ at-Tirmizi · Lamba 2518
Al-Hasan bin 'Ali said:"I remember that the Messenger of Allah (s.a.w) said: 'Leave what makes you in doubt for what does not make you in doubt. The truth brings tranquility while falsehood sows doubt.'" Another chain reports a similar narration
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Jami’ at-Tirmizi · Lamba 2518. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Ruwayar gaba ɗaya: Jami’ at-Tirmizi · Lamba 2317
Abu Hurairah narrated that the Messenger of Allah (s.a.w) said:"Indeed among the excellence of a person's Islam is that he leaves what does not concern him
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Jami’ at-Tirmizi · Lamba 2317. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih al-Bukhari · Lamba 13
Daga Anas Ɗan Malik - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Ɗayanku ba zai yi imani ba, har sai ya sowa ɗan uwansa abinda yake sowa kansa".
Fassara: HadeethEnc.com. Inda Insakulofidiyar Hadisan Annabi da aka Fassara (HadeethEnc.com) take da ainihin rubutun wata ruwaya, ana nuna fassararta a ƙarƙashin wannan ruwayar tare da sunan tushen. An haɗa su biyun ne ta hanyar shiri, daga Larabcin kaɗai: dukan rubutun hadisin da ke cikin insakulofidiyar, tare da sunan Sahabin da ya ambata, shi ne ƙarshen ruwayar harafi da harafi. Babu wanda ya bincika wannan haɗin, kuma masu bitar Sabīl ba su duba fassarar ba. Larabcin shi ne rubutun.
An nuna shi cikakke, daga Sahih al-Bukhari · Lamba 13. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Turancin bugu, ana nuna shi koyaushe:
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih al-Bukhari · Lamba 6878
Narrated `Abdullah:Allah's Messenger (ﷺ) said, "The blood of a Muslim who confesses that none has the right to be worshipped but Allah and that I am His Apostle, cannot be shed except in three cases: In Qisas for murder, a married person who commits illegal sexual intercourse and the one who reverts from Islam (apostate) and leaves the Muslims
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Sahih al-Bukhari · Lamba 6878. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih al-Bukhari · Lamba 6475
Narrated Abu Huraira:Allah's Messenger (ﷺ) said, "Whoever believes in Allah and the Last Day should talk what is good or keep quiet, and whoever believes in Allah and the Last Day should not hurt (or insult) his neighbor; and whoever believes in Allah and the Last Day, should entertain his guest generously
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Sahih al-Bukhari · Lamba 6475. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Turancin bugu, ana nuna shi koyaushe:
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih al-Bukhari · Lamba 6116
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: "Lallai cewa wani mutum ya cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi -: Yi min wasiyya, sai ya ce: "Kada ka yi fushi" sai ya maimata da yawa, ya ce: "Kada ka yi fushi".
Fassara: HadeethEnc.com. Inda Insakulofidiyar Hadisan Annabi da aka Fassara (HadeethEnc.com) take da ainihin rubutun wata ruwaya, ana nuna fassararta a ƙarƙashin wannan ruwayar tare da sunan tushen. An haɗa su biyun ne ta hanyar shiri, daga Larabcin kaɗai: dukan rubutun hadisin da ke cikin insakulofidiyar, tare da sunan Sahabin da ya ambata, shi ne ƙarshen ruwayar harafi da harafi. Babu wanda ya bincika wannan haɗin, kuma masu bitar Sabīl ba su duba fassarar ba. Larabcin shi ne rubutun.
An nuna shi cikakke, daga Sahih al-Bukhari · Lamba 6116. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih Muslim · Lamba 5055
Daga Shaddadu ɗan Aws - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Abubuwa guda biyu na haddacesu daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Lallai Allah Ya wajabta kyautayi a kan kowane abu, idan za ku yi kisa, to, ku kyautata kisan, kuma idan za ku yi yanka, to, ku kyautata yankan, kuma ɗayanku ya wasa wuƙarsa, ya hutar da abin yankansa".
Fassara: HadeethEnc.com. Inda Insakulofidiyar Hadisan Annabi da aka Fassara (HadeethEnc.com) take da ainihin rubutun wata ruwaya, ana nuna fassararta a ƙarƙashin wannan ruwayar tare da sunan tushen. An haɗa su biyun ne ta hanyar shiri, daga Larabcin kaɗai: dukan rubutun hadisin da ke cikin insakulofidiyar, tare da sunan Sahabin da ya ambata, shi ne ƙarshen ruwayar harafi da harafi. Babu wanda ya bincika wannan haɗin, kuma masu bitar Sabīl ba su duba fassarar ba. Larabcin shi ne rubutun.
An nuna shi cikakke, daga Sahih Muslim · Lamba 5055. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Ruwayar gaba ɗaya: Jami’ at-Tirmizi · Lamba 1987
Abu Dharr said:"The Messenger of Allah said to me: 'Have Taqwa of Allah wherever you are, and follow an evil deed with a good one to wipe it out, and treat the people with good behavior
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Jami’ at-Tirmizi · Lamba 1987. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Ruwayar gaba ɗaya: Jami’ at-Tirmizi · Lamba 2516
Daga ɗan Abbas - Allah Ya yarda da su - ya ce: Na kasance a bayan Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - wata rana, sai ya ce: "Ya kai yaro, zan sanar da kai wasu kalmomi, ka kiyaye Allah Zai kiyayeka, ka kiyaye Allah zaka sameshi a daura da kai, idan za ka yi roƙo, to, ka roƙi Allah, idan za ka nemi taimako, to, ka nemi taimakon Allah, ka sani cewa da al'umma za su taru a kan su amfaneka da wani abu, ba za su amfaneka ba sai da abin da tabbas Allah Ya rubuta maka, da za su taru a kan su cutar da kai da wani abu, ba za su cutar da kai ba, sai da abin da tabbas Allah Ya rubuta a kanka, an ɗauke alƙaluma kuma takardu sun bushe".
Fassara: HadeethEnc.com. Inda Insakulofidiyar Hadisan Annabi da aka Fassara (HadeethEnc.com) take da ainihin rubutun wata ruwaya, ana nuna fassararta a ƙarƙashin wannan ruwayar tare da sunan tushen. An haɗa su biyun ne ta hanyar shiri, daga Larabcin kaɗai: dukan rubutun hadisin da ke cikin insakulofidiyar, tare da sunan Sahabin da ya ambata, shi ne ƙarshen ruwayar harafi da harafi. Babu wanda ya bincika wannan haɗin, kuma masu bitar Sabīl ba su duba fassarar ba. Larabcin shi ne rubutun.
An nuna shi cikakke, daga Jami’ at-Tirmizi · Lamba 2516. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih al-Bukhari · Lamba 6120
Narrated Abu Mas`ud:The Prophet (ﷺ) said, 'One of the sayings of the early Prophets which the people have got is: If you don't feel ashamed (from Haya': pious shyness from committing religeous indiscretions) do whatever you like." (See Hadith No 690, 691, Vol)
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Sahih al-Bukhari · Lamba 6120. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih Muslim · Lamba 159
It is narrated on the authority of Sufyan b. 'Abdulla al-Thaqafi that he said:I asked the Messenger of Allah to tell me about Islam a thing which might dispense with the necessity of my asking anybody after you. In the hadith of Abu Usama the (words) are: other than you. He (the Holy Prophet) remarked: Say I affirm my faith in Allah and then remain steadfast to it
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Sahih Muslim · Lamba 159. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Turancin bugu, ana nuna shi koyaushe:
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih Muslim · Lamba 110
Daga Jabir - Allah Ya yarda da shi -: Lallai wani mutum ya tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - sai ya ce: Kana ganin idan na sallaci salloli wadanda aka wajabta, na azimci watan Ramdan, na halatta halal, na haramta haram, ban kara komai akan hakan ba, zan shiga Aljanna? Ya ce : "Eh", ya ce: Na rantse da Allah ba zan kara komai ba akan hakan ba.
Fassara: HadeethEnc.com. Inda Insakulofidiyar Hadisan Annabi da aka Fassara (HadeethEnc.com) take da ainihin rubutun wata ruwaya, ana nuna fassararta a ƙarƙashin wannan ruwayar tare da sunan tushen. An haɗa su biyun ne ta hanyar shiri, daga Larabcin kaɗai: dukan rubutun hadisin da ke cikin insakulofidiyar, tare da sunan Sahabin da ya ambata, shi ne ƙarshen ruwayar harafi da harafi. Babu wanda ya bincika wannan haɗin, kuma masu bitar Sabīl ba su duba fassarar ba. Larabcin shi ne rubutun.
An nuna shi cikakke, daga Sahih Muslim · Lamba 110. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih Muslim · Lamba 534
Abu Malik at-Ash'ari reported:The Messenger of Allah (ﷺ) said: Cleanliness is half of faith and al-Hamdu Lillah (all praise and gratitude is for Allah alone) fills the scale, and Subhan Allah (Glory be to Allah) and al-Hamdu Lillah fill up what is between the heavens and the earth, and prayer is a light, and charity is proof (of one's faith) and endurance is a brightness and the Holy Qur'an is a proof on your behalf or against you. All men go out early in the morning and sell themselves, thereby setting themselves free or destroying themselves
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Sahih Muslim · Lamba 534. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Turancin bugu, ana nuna shi koyaushe:
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih Muslim · Lamba 6572
Abu Dharr reported Allah's Messenger (ﷺ) as saying that Allah, the Exalted and Glorious, said:"O My servants, I have forbidden oppression for Myself and have made it forbidden amongst you, so do not oppress one another. O My servants, all of you are astray except for those I have guided, so seek guidance of Me and I shall guide you, O My servants, all of you are hungry except for those I have fed, so seek food of Me and I shall feed you. O My servants, all of you are naked except for those I have clothed, so seek clothing of Me and I shall clothe you. O My servants, you sin by night and by day, and I forgive all sins, so seek forgiveness of Me and I shall forgive you. O My servants, you will not attain harming Me so as to harm Me, and will not attain benefitting Me so as to benefit Me. O My servants, were the first of you and the last of you, the human of you and the jinn of you to be as pious as the most pious heart of any one man of you, that would not increase My dominion in anything. O My servants, were the first of you and the last of you, the human of you and the jinn of you to be as wicked as the most wicked heart of any one man of you, that would not decrease My dominion in anything. O My servants, were the first of you and the last of you, the human of you and the jinn of you to rise up in one place and make a request of Me, and were I to give everyone what he requested, that would not decrease what I have, any more that a needle decreases the sea if put into it. O My servants, it is but your deeds that I record for you and then recompense you for. So let him who finds good, praise Allah, and let him who finds other than that blame no one but himself." Sa'id said that when Abu Idris Khaulini narrated this hadith he knelt upon his knees
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Sahih Muslim · Lamba 6572. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Turancin bugu, ana nuna shi koyaushe:
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih Muslim · Lamba 2329
Daga Abu Zarr - Allah Ya yarda da shi - Cewa wasu mutane daga sahabban Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - sun ce wa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -: Ya Manzon Allah, masu dukiyoyi sun tafi da ladaddaki, suna yin sallah kamar yadda muke yin sallah, suna azimi kamar yadda muke yin azumi, kuma suna yin sadaka da ragowar dukiyoyinsu, ya ce: "Shin yanzu haƙiƙa Allah Bai sanya muku abinda zaku dinga sadaka dashi ba? lallai dukkan tasbihi sadaka ne, dukkan kabbara sadaka ce, dukkan tahmidi sadaka ce, dukkan hailala sadaka ce, horo da aikin alheri sadaka ne, kuma hani daga abin ƙi sadaka ne, a cikin tsokar ɗayanku ma sadaka ne", Suka ce: Ya Manzon Allah, shin ɗayanmu zai zo wa sha'awarsa kuma ya zama yana da lada a cikinta? ya ce: "Shin kuna ganin da ace zai sanyata a cikin haram shin zai zama a kansa akwai zunubi a cikinsa? to haka nan idan ya sanyata a cikin halal zai zama yana da lada".
Fassara: HadeethEnc.com. Inda Insakulofidiyar Hadisan Annabi da aka Fassara (HadeethEnc.com) take da ainihin rubutun wata ruwaya, ana nuna fassararta a ƙarƙashin wannan ruwayar tare da sunan tushen. An haɗa su biyun ne ta hanyar shiri, daga Larabcin kaɗai: dukan rubutun hadisin da ke cikin insakulofidiyar, tare da sunan Sahabin da ya ambata, shi ne ƙarshen ruwayar harafi da harafi. Babu wanda ya bincika wannan haɗin, kuma masu bitar Sabīl ba su duba fassarar ba. Larabcin shi ne rubutun.
An nuna shi cikakke, daga Sahih Muslim · Lamba 2329. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Turancin bugu, ana nuna shi koyaushe:
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih al-Bukhari · Lamba 2989
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Kowacce gaɓa daga (jikin) mutane akwai sadaka a kanta, kowanne yinin da rana ta fito a cikin sa da (mutum) zai daidaita tsakanin mutune biyu sadaka ne, kuma ya taimaki mutum game da dabbar sa; sai ya ɗora shi a kanta, ko ya ɗauke masa kayan sa a kanta, to, sadaka ne, kuma kalma mai daɗi sadaka ce, kuma kowanne taku da zai yi zuwa sallah sadaka ne, kuma ya kau da ƙazanta daga hanya sadaka ne".
Fassara: HadeethEnc.com. Inda Insakulofidiyar Hadisan Annabi da aka Fassara (HadeethEnc.com) take da ainihin rubutun wata ruwaya, ana nuna fassararta a ƙarƙashin wannan ruwayar tare da sunan tushen. An haɗa su biyun ne ta hanyar shiri, daga Larabcin kaɗai: dukan rubutun hadisin da ke cikin insakulofidiyar, tare da sunan Sahabin da ya ambata, shi ne ƙarshen ruwayar harafi da harafi. Babu wanda ya bincika wannan haɗin, kuma masu bitar Sabīl ba su duba fassarar ba. Larabcin shi ne rubutun.
An nuna shi cikakke, daga Sahih al-Bukhari · Lamba 2989. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih Muslim · Lamba 6516
Daga Nawwas ɗan Sam'an alAnsari - Allah Ya yarda da shi ya ce: Na tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - daga aikin alheri da kuma zunubi, sai ya ce: "Aikin alheri (shi ne) kyakkyawar ɗabi'a, zunubi kuma abinda ya sosu a cikin ƙirji, kuma kaƙi mutane su yi tsinkaye akansa".
Fassara: HadeethEnc.com. Inda Insakulofidiyar Hadisan Annabi da aka Fassara (HadeethEnc.com) take da ainihin rubutun wata ruwaya, ana nuna fassararta a ƙarƙashin wannan ruwayar tare da sunan tushen. An haɗa su biyun ne ta hanyar shiri, daga Larabcin kaɗai: dukan rubutun hadisin da ke cikin insakulofidiyar, tare da sunan Sahabin da ya ambata, shi ne ƙarshen ruwayar harafi da harafi. Babu wanda ya bincika wannan haɗin, kuma masu bitar Sabīl ba su duba fassarar ba. Larabcin shi ne rubutun.
An nuna shi cikakke, daga Sahih Muslim · Lamba 6516. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Turancin bugu, ana nuna shi koyaushe:
Ruwayar gaba ɗaya: Sunan Abu Dawud · Lamba 4607
Narrated Irbad ibn Sariyah: AbdurRahman ibn Amr as-Sulami and Hujr ibn Hujr said: We came to Irbad ibn Sariyah who was among those about whom the following verse was revealed: "Nor (is there blame) on those who come to thee to be provided with mounts, and when thou saidst: "I can find no mounts for you." We greeted him and said: We have come to see you to give healing and obtain benefit from you. Al-Irbad said: One day the Messenger of Allah (ﷺ) led us in prayer, then faced us and gave us a lengthy exhortation at which the eyes shed tears and the hearts were afraid. A man said: Messenger of Allah! It seems as if it were a farewell exhortation, so what injunction do you give us? He then said: I enjoin you to fear Allah, and to hear and obey even if it be an Abyssinian slave, for those of you who live after me will see great disagreement. You must then follow my sunnah and that of the rightly-guided caliphs. Hold to it and stick fast to it. Avoid novelties, for every novelty is an innovation, and every innovation is an error
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Sunan Abu Dawud · Lamba 4607. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Ruwayar gaba ɗaya: Jami’ at-Tirmizi · Lamba 2616
Narrated Mu'adh bin Jabal:"I accompanied the Prophet (ﷺ) on a journey. One day I was near him while we were moving so I said: 'O Messenger of Allah! Inform me about an action by which I will be admitted into Paradise, and which will keep me far from the Fire.' He said: 'You have asked me about something great, but it is easy for whomever Allah makes it easy: Worship Allah and do not associate any partners with Him, establish the Salat, give the Zakat, fast Ramadan and perform Hajj to the HOuse.' Then he said: 'Shall I not guide you to the doors of good? Fasting is a shield, and charity extinguishes sins like water extinguishes fire - and a man's praying in depths of the night.'" He said: "Then he recited: 'Their sides forsake their beds to call upon their Lord.' Until he reached: 'What they used to do.' [32:16-17] Then he said: 'Shall I not inform you about the head of the entire matter, and its pillar, and its hump?' I said: 'Of course O Messenger of Allah! He said: 'The head of the matter is Islam, and its pillar is the Salat, and its hump is Jihad.' Then he said: 'Shall I not inform you about what governs all of that?' I said: 'Of course O Messenger of Allah!'" He (ﷺ) said: "So he grabbed his tongue. He said 'Restrain this.' I said: 'O Prophet of Allah! Will we be taken to account for what we say?' He said: 'May your mother grieve your loss O Mu'adh! Are the people tossed into the Fire upon their faces, or upon their noses, except because of what their tongues have wrought
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Jami’ at-Tirmizi · Lamba 2616. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Turancin bugu, ana nuna shi koyaushe:
Ruwayar gaba ɗaya: Sunan Ibn Majah · Lamba 4102
It was narrated that Sahl bin Sa’d As-Sa’idi said:“A man came to the Prophet (ﷺ) and said: ‘O Messenger of Allah, show me a deed which, if I do it, Allah will love me and people will love me. The Messenger of Allah (ﷺ) said: “Be indifferent towards this world, and Allah will love you. Be indifferent to what is in people’s hands, and they will love you.”
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Sunan Ibn Majah · Lamba 4102. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Ruwayar gaba ɗaya: Sunan Ibn Majah · Lamba 2341
It was narrated from Ibn 'Abbas that the Messenger of Allah (ﷺ) said:“There should be neither harming nor reciprocating harm.”
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Sunan Ibn Majah · Lamba 2341. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih Muslim · Lamba 177
It is narrated on the authority of Tariq b. Shihab:It was Marwan who initiated (the practice) of delivering khutbah (address) before the prayer on the 'Id day. A man stood up and said: Prayer should precede khutbah. He (Marwan) remarked, This (practice) has been done away with. Upon this Abu Sa'id remarked: This man has performed (his duty) laid on him. I heard the Messenger of Allah as saying: He who amongst you sees something abominable should modify it with the help of his hand; and if he has not strength enough to do it, then he should do it with his tongue, and if he has not strength enough to do it, (even) then he should (abhor it) from his heart, and that is the least of faith
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Sahih Muslim · Lamba 177. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Turancin bugu, ana nuna shi koyaushe:
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih Muslim · Lamba 6541
Abu Huraira reported Allah's Messenger (ﷺ) as saying:Don't nurse grudge and don't bid him out for raising the price and don't nurse aversion or enmity and don't enter into a transaction when the others have entered into that transaction and be as fellow-brothers and servants of Allah. A Muslim is the brother of a Muslim. He neither oppresses him nor humiliates him nor looks down upon him. The piety is here, (and while saying so) he pointed towards his chest thrice. It is a serious evil for a Muslim that he should look down upon his brother Muslim. All things of a Muslim are inviolable for his brother in faith: his blood, his wealth and his honour
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Sahih Muslim · Lamba 6541. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih Muslim · Lamba 6853
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Wanda ya yayewa wani mumini wani baƙin ciki daga baƙin cikin duniya Allah Zai yaye masa wani baƙin ciki daga baƙin cikin ranar alƙiyama, wanda ya yalwatawa wanda yake cikin matsuwa to Allah Zai yalwata masa a duniya da lahira, wanda ya suturta wani musulmi Allah Zai suturta shi a duniya da lahira, Allah Yana cikin taimakon bawa matuƙar bawan yana cikin taimakon ɗan'uwansa, wanda ya bi wata hanya yana neman Ilimi a cikinta to Allah Zai sawwaƙe masa hanyar shiga aljanna da ita, kuma wasu mutane basu taru ba a wani ɗaki daga cikin ɗakunan Allah suna karanta littafin Allah kuma suna dirasarsa a tsakaninsu sai nutsuwa ta saukar musu, kuma rahama ta lullubesu, mala'iku sun kewayesu, kuma Allah Ya ambacesu a cikin wadanda ke tare da shi, wanda aikinsa ya jinkirtar da shi to nasabarsa bazata gaggauto da shi ba".
Fassara: HadeethEnc.com. Inda Insakulofidiyar Hadisan Annabi da aka Fassara (HadeethEnc.com) take da ainihin rubutun wata ruwaya, ana nuna fassararta a ƙarƙashin wannan ruwayar tare da sunan tushen. An haɗa su biyun ne ta hanyar shiri, daga Larabcin kaɗai: dukan rubutun hadisin da ke cikin insakulofidiyar, tare da sunan Sahabin da ya ambata, shi ne ƙarshen ruwayar harafi da harafi. Babu wanda ya bincika wannan haɗin, kuma masu bitar Sabīl ba su duba fassarar ba. Larabcin shi ne rubutun.
An nuna shi cikakke, daga Sahih Muslim · Lamba 6853. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih al-Bukhari · Lamba 6491
Daga Ibnu Abbas - Allah Ya yarda da su - Daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - a cikin abin da yake ruwaitowa daga Ubangijinsa - Mai girma da ɗaukaka - ya ce: Ya ce: "Lallai Allah Ya rubuta kyawawa (lada) da munana (alhaki), sannan Ya bayyana hakan, wanda ya yi nufin kyakkyawa bai aikatata ba, to, Allah zai rubuta masa kykkyawa cikakkiya, idan ya yi nufinsa sai ya aikatata, to, Allah Zai rubuta masa kyawawa goma a wurinsa zuwa ninki ɗari bakwai, zuwa ninki da yawa, wanda ya yi nufin mummuna bai aikatashi ba, to, Allah Zai rubuta kykkyawa cikakke, idan ya yi nufinsa sai ya aikatashi Allah Zai rubuta masa mummuna ɗaya".
Fassara: HadeethEnc.com. Inda Insakulofidiyar Hadisan Annabi da aka Fassara (HadeethEnc.com) take da ainihin rubutun wata ruwaya, ana nuna fassararta a ƙarƙashin wannan ruwayar tare da sunan tushen. An haɗa su biyun ne ta hanyar shiri, daga Larabcin kaɗai: dukan rubutun hadisin da ke cikin insakulofidiyar, tare da sunan Sahabin da ya ambata, shi ne ƙarshen ruwayar harafi da harafi. Babu wanda ya bincika wannan haɗin, kuma masu bitar Sabīl ba su duba fassarar ba. Larabcin shi ne rubutun.
An nuna shi cikakke, daga Sahih al-Bukhari · Lamba 6491. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Turancin bugu, ana nuna shi koyaushe:
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih al-Bukhari · Lamba 6502
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: ""Lallai Allah Ya ce: Wanda ya ya yi gaba da masoyiNa to na yi shelar yaki da shi, kuma bawaNa bai taba kusanta zuwa gare Ni ba da wani abu kamar abinda na farlanta masa ba, bawa Na ba zai gushe ba yana kusanta gareNi da nafilfili har sai Na soshi, idan Naso shi zan zama jinsa da yake ji da shi, da ganinsa da yake gani da shi, da hannunsa da yake dauka da shi, da kafarsa da yake tafiya da ita, kuma da zai rokeni sai na ba shi, kuma da zai nemi tsari da Ni sai Na tsare shi, kuma ban taba kai komo a kan yin wani abu kamar karbar ran mumini ba, yana kin mutuwa Ni kuma iNa ki masa wahalarsa"
Fassara: HadeethEnc.com. Inda Insakulofidiyar Hadisan Annabi da aka Fassara (HadeethEnc.com) take da ainihin rubutun wata ruwaya, ana nuna fassararta a ƙarƙashin wannan ruwayar tare da sunan tushen. An haɗa su biyun ne ta hanyar shiri, daga Larabcin kaɗai: dukan rubutun hadisin da ke cikin insakulofidiyar, tare da sunan Sahabin da ya ambata, shi ne ƙarshen ruwayar harafi da harafi. Babu wanda ya bincika wannan haɗin, kuma masu bitar Sabīl ba su duba fassarar ba. Larabcin shi ne rubutun.
An nuna shi cikakke, daga Sahih al-Bukhari · Lamba 6502. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Ruwayar gaba ɗaya: Sunan Ibn Majah · Lamba 2045
It was narrated from Ibn 'Abbas that the Prophet (ﷺ) said :"Allah has forgiven my nation for mistakes and forgetfulness, and what they are forced to do
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Sunan Ibn Majah · Lamba 2045. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Turancin bugu, ana nuna shi koyaushe:
Ruwayar gaba ɗaya: Sahih al-Bukhari · Lamba 6416
Daga Abdullahi ɗan Umar - Allah Ya yarda da su - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Ka kasance a duniya kamar kai baƙo ne ko mai ƙetare hanya", Ibnu Umar ya kasance yana cewa: Idan ka kai maraice to kada ka saurari safiya, idan ka wayi gari to kada ka saurari yammaci, ka yi riƙo daga lafiyarka dan rasshin lafiyarka, kuma daga rayuwarka dan mutuwarka.
Fassara: HadeethEnc.com. Inda Insakulofidiyar Hadisan Annabi da aka Fassara (HadeethEnc.com) take da ainihin rubutun wata ruwaya, ana nuna fassararta a ƙarƙashin wannan ruwayar tare da sunan tushen. An haɗa su biyun ne ta hanyar shiri, daga Larabcin kaɗai: dukan rubutun hadisin da ke cikin insakulofidiyar, tare da sunan Sahabin da ya ambata, shi ne ƙarshen ruwayar harafi da harafi. Babu wanda ya bincika wannan haɗin, kuma masu bitar Sabīl ba su duba fassarar ba. Larabcin shi ne rubutun.
An nuna shi cikakke, daga Sahih al-Bukhari · Lamba 6416. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.
Ruwayar gaba ɗaya: Jami’ at-Tirmizi · Lamba 3540
Anas bin Malik narrated that the Messenger of Allah (ﷺ) said:“Allah, Blessed is He and Most High, said: ‘O son of Adam! Verily as long as you called upon Me and hoped in Me, I forgave you, despite whatever may have occurred from you, and I did not mind. O son of Adam! Were your sins to reach the clouds of the sky, then you sought forgiveness from Me, I would forgive you, and I would not mind. So son of Adam! If you came to me with sins nearly as great as the earth, and then you met Me not associating anything with Me, I would come to you with forgiveness nearly as great as it.’”
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Jami’ at-Tirmizi · Lamba 3540. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu.