Tsallaka zuwa abin da ke ciki
Sura ta 109 · Ayoyi 6 · Makkiyya

Al-Kaafiroon

الكافرون

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَـٰنِ ٱلرَّحِيمِ

  1. Shafi na 603

    قُلْ يَـٰٓأَيُّهَا ٱلْكَـٰفِرُونَ

    Ka ce: "Ya kũ kãfirai!"

  2. لَآ أَعْبُدُ مَا تَعْبُدُونَ

    "Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba."

  3. وَلَآ أَنتُمْ عَـٰبِدُونَ مَآ أَعْبُدُ

    "Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba."

  4. وَلَآ أَنَا۠ عَابِدٌ مَّا عَبَدتُّمْ

    "Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba."

  5. وَلَآ أَنتُمْ عَـٰبِدُونَ مَآ أَعْبُدُ

    "Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake[1] bautã wa ba."

  6. لَكُمْ دِينُكُمْ وَلِىَ دِينِ

    "Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni."

Ma’ana: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi. Translated by Abu Bakr Mahmoud Jumi, developed under the supervision of the Rowwad Translation Center. The original translation is available for the purpose of expressing opinion, evaluation, and continuous development. Sigar 1.2.2, 2025-06-26. QuranEnc.com

Ayoyi 6

Larabci: rubutun Uthmani na Tanzil, sigar 1.1. Tushe: tanzil.net